Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Agusta 2016

Gabatarwa

Yadda za a ba da Awake! da Albishiri Daga Allah! Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Kasance Cikin Mabuyan Madaukaki

Mene ne “mabuyan” Jehobah kuma ta yaya yake kāre mu? (Zabura 91)

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Ka Taimaki Dalibanka Su Kebe Kai ga Jehobah Kuma Su Yi Baftisma

Me ya sa wadannan makasudan suke da muhimmanci sosai? Ta yaya za ka iya taimaka wa dalibanka su cim ma makasudansu?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Ci Gaba da Karfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa

Wasu ayoyi a Zabura ta 92 sun ambata cewa tsofaffi za su iya ci gaba da karfafa dangantakarsu da Jehobah.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Yakan Tuna Cewa Mu Turbaya Ne

A Zabura ta 103, Dauda ya yi amfani da kwatanci don ya bayyana yadda Jehobah yake nuna mana juyayi.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Ku Yi Godiya ga Jehobah”

Wasu ayoyin da ke Zabura ta 106 za su iya taimaka mana mu rika godiya ga Jehobah.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Me Zan Bayar ga Jehobah?”

Ta yaya marubucin zabura ya kuduri niyyar yin godiya ga Jehobah? (Zabura 116)

RAYUWAR KIRISTA

Ku Koyar da Gaskiya

Ka yi amfani da dabaru dabam-dabam wajen yin wa’azi.

RAYUWAR KIRISTA

Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba

Hasumiyar Tsaron za ta yi magana a kan karfafa da kuma yadda Allah yake karfafa mu.