1:3, 4

Jehobah yana amfani da ’yan’uwa a ikilisiya don ya yi mana ta’aziyya. A waɗanne hanyoyi ne za mu iya ƙarfafa waɗanda suke fama da baƙin ciki?

  • Ta wurin saurarar su sosai sa’ad da suke magana

  • “Ku yi kuka tare da masu kuka.”​—Ro 12:15

  • Ku tura musu saƙon ƙarfafawa ta waya ko imel.​—w17.07 15, akwati

  • Ku yi addu’a tare da su da kuma a madadin su