5:​38-42

  • Idan muna kuka ko baƙin ciki sa’ad da wani da muke ƙauna ya rasu, hakan ba ya nufin cewa ba mu gaskata da tashin matattu ba (Fa 23:2)

  • Idan muna tunani a kan labaran Littafi Mai Tsarki game da waɗanda aka ta da su daga mutuwa, hakan zai sa mu ƙara gaskata da alkawarin tashin matattu

Wane ne kake so ka gani sa’ad da aka ta da shi daga mutuwa?

Yaya kake ganin lokacin zai kasance?