• Waƙa ta 19 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Bambanci da Kuma Alaƙar da Ke Tsakanin Idin Ƙetarewa da Jibin Maraice(minti 10)

  • Mt 26:​17-20​—Yesu ya yi Idin Ƙetarewa na ƙarshe tare da almajiransa (nwtsty hotuna da kuma bidiyo)

  • Mt 26:26​—Burodin Jibin Maraicen na wakiltar jikin Yesu (nwtsty na nazari)

  • Mt 26:​27, 28​—Ruwan inabi na Jibin Maraicen na wakiltar ‘jinin Yesu na alkawari’ (nwtsty na nazari)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Mt 26:17​—Me ya sa aka ce 13 ga Nisan ce ‘rana ta fari ga kwanakin gurasa mara yisti’? (nwtsty na nazari)

  • Mt 26:39​—Mene ne wataƙila ya sa Yesu ya yi addu’ar nan cewa: “Ka ɗauke mini ƙoƙon wahalar nan”? (nwtsty na nazari)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 26:​1-19

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 20

 • Bukatun Ikilisiya: (minti 8)

 • Ku Zama Abokin Jehobah​—Mutuwar Yesu: (minti 7) Ka saka bidiyon. Bayan haka, ka gayyato yara zuwa kan bagadi kuma ka yi musu tambayoyin nan: Me ya sa mutane suke rashin lafiya, su tsufa kuma su mutu? Wane bege ne Jehobah ya ba mu? Wa kuke so ku sake gani a aljanna?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv ratayen da ke shafi na 212-215

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 74 da Addu’a