•  Waƙa ta 151 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Jehobah Ya Yi Sabon Alkawari”: (minti 10)

  • Irm 31:31—An yi sabon alkawarin tun ƙarnuka da yawa da suka wuce (it-1-E 524 sakin layi na 3-4)

  • Irm 31:32, 33—Sabon alkawarin ya yi dabam da alkawari bisa doka (jr-E 173-174 sakin layi na 11-12)

  • Irm 31:34—Sabon alkawarin ya sa ya yiwu a gafarta zunubanmu gabaki ɗaya (jr-E 177 sakin layi na 18)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Irm 29:4, 7—Me ya sa aka ce Yahudawa da suka bar ƙasarsu su “biɗi salama” na Babila? kuma ta yaya za mu iya bin wannan ƙa’idar? (w96 5/1 19 sakin layi na 5)

  • Irm 29:10—Ta yaya wannan ayar ta nuna cewa annabcin da ke Littafi Mai Tsarki gaskiya ne? (g-E 6/12 14 sakin layi na 1-2)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 31:31-40

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Mt 6:10—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ish 9:6, 7; R. Yoh 16:14-16—Ku Koyar da Gaskiya.

 • Jawabi: (minti 6 ko ƙasa da hakan) w14 12/15 21—Jigo: Mene ne Irmiya Yake Nufi Sa’ad da Ya Ce Rahila Tana Kuka Don ’Ya’yanta?

RAYUWAR KIRISTA

 •  Waƙa ta 154

 • Tunasarwa Game da Taron Yanki: (minti 15) Jawabi. Ka tattauna wasu muhimman batutuwa da ke Littafin Taro na watan Afrilu 2016, shafuffuka na 6 da 8. Ka saka bidiyon nan Tunasarwa Game da Taron Yanki. Ka ƙarfafa iyaye su rubuta lambar wayarsu a bayan bajon yaransu. Hakan zai taimaka wa ’yan atenda su kira iyaye idan yaronsu ya ɓata. Ka sa mutane su yi ɗokin halartar taron yanki na 2017.

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) kr babi na 11 sakin layi na 22-28, da akwatin nan “Ka Gaskata da Mulkin Kuwa?

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 •  Waƙa ta 120 da Addu’a