Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

Littafin Taro Don Rayuwa Ta Kirista da Hidimarmu  |  Afrilu 2017

Gabatarwa

Gabatarwa

AWAKE!

Tambaya: A yau, ana yawan nuna fina-finan da ke ɗauke da mayu da kuma fatalwoyi. Kana ganin irin waɗannan fina-finan suna da haɗari ne ko a’a?

Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Awake! ta tattauna dalilan da suka sa mutane suke son irin waɗannan fina-finan da kuma abin da ke jawo hakan.

KU KOYAR DA GASKIYA

Tambaya: Ta yaya Mulkin Allah zai magance dukan matsalolin ’yan Adam?

Nassi: Mt 6:10

Gaskiya: Mulkin Allah zai sa a kasance da salama da haɗin kai da kuma kwanciyar hankali a duniya kamar yadda yake a sama.

MENE NE MULKIN ALLAH? (Koma ziyara)

Tambaya: [Ka yi tambayar da ke bayan warƙar.] Yaya rayuwa za ta kasance a ƙarƙashin Mulkin Allah?

Nassosi: Za 37:29; Ish 65:21-23

Abin da Za Ka Ce: [Ka nuna ƙasidar nan Albishiri Daga Allah!] Darasi na 7 na ƙasidar nan ya tattauna yadda wannan alkawarin ya shafe ni da kai. [Ka yi amfani da ƙasidar don ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki.]

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.