• Waƙa ta 17 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci”: (minti 10)

  • Ayu 31:1—Ayuba ya yi “wa’adi” da idanunsa (w15 6/15 16 sakin layi na 13; w15 1/15 25 sakin layi na 10)

  • Ayu 31:13-15—Ayuba yana da tawali’u, ba ya son kai kuma yana la’akari da mutane (w10 11/15 30 sakin layi na 8-9)

  • Ayu 31:16-25—Ayuba yana yin karimci ga talakawa (w10 11/15 30 sakin layi na 10-11)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Ayu 32:2—A wace hanya ce Ayuba ya so ya “mai da kansa ya fi Allah gaskiya”? (w15 9/1 12 sakin layi na 2; it-1 606 sakin layi na 5)

  • Ayu 32:8, 9—Me ya sa Elihu ya ji cewa ya dace ya yi magana ko da yake sauran sun girme shi? (w06 4/1 10 sakin layi na 7; it-2 549 sakin layi na 6)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 30:24–31:14 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Haɗuwa ta Fari: g16.2 12-13—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 2 ko ƙasa da hakan)

 • Koma Ziyara: g16.2 12-13—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki: bh 148 sakin layi na 8-9 (minti 6 ko ƙasa da hakan)

RAYUWAR KIRISTA

 • Waƙa ta 115

 • Ka Koyi Darasi Daga Amincin Wasu (1Bi 5:9): (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Harold King: Ya Kasance da Aminci a Kurkuku. Bayan haka, ku tattauna waɗannan tambayoyin: Ta yaya Ɗan’uwa King ya ci gaba da bauta wa Jehobah sa’ad da yake kurkuku? Ta yaya rera waƙoƙinmu za su iya taimaka mana mu jimre yanayi mai wuya? Ta yaya amincin Ɗan’uwa King yake ƙarfafa ka?

 • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 13 sakin layi na 13-25, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 114 (minti 30)

 • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

 • Waƙa ta 81 da Addu’a