AWAKE!

Abin da Za Ka Ce: Ga naka kofi ɗin Awake! na kwana-kwanan nan.

Tambaya: Mene ne ra’ayinka a kan wannan tambayar da ke shafi na biyu?

Nassi: Lu 7:35 Wannan talifin ya nuna yadda wannan ƙa’idar ta shafi Littafi Mai Tsarki.

AWAKE!

 

Tambaya: Shin ka yarda cewa bin waɗannan kalmomin sun dace?

Nassi: Mt 6:34

Abin da Za Ka Ce: [Ka buɗe talifin nan “The Bible’s Viewpoint—Anxiety.”] Wannan talifin ya nuna yadda Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka mana mu bi da alhini.

Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Tambaya: Mutane da yawa da suka yi imani da Allah za su so su kusace shi. Shin ka san cewa Littafi Mai Tsarki ya ƙarfafa mu mu kusaci Allah?

Nassi: Yaƙ 4:8a

Abin da Za Ka Ce: An wallafa wannan littafi ne don ya taimaka mana mu san Allah ta yin nazarin Littafi Mai Tsarki. [Ka ɗan tattauna babi na 1 na littafin.]

KA RUBUTA TAKA GABATARWA

 

Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.