Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

’Yan’uwa a taron ƙasashe na 2014, a birnin New Jersey, Amirka

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Afrilu 2016

Gabatarwa

Yadda za a iya ba da mujallar Awake! da Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ka Karfafa Wasu da Furuci Mai Kyau

Abokan Ayuba uku ba su karfafa shi ba. Maimakon haka, sun zargi Ayuba kuma hakan ya dada sa shi bakin ciki. (Ayuba 16-20)

RAYUWAR KIRISTA

Sabon Talifi don Soma Tattaunawa da Mutane

Gabatar da batutuwa da ke cikin Littafi Mai Tsarki a sabon talifin “Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?”

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ayuba Ya Ki Tunanin Banza

Ka nemi wasu bambanci tsakanin karyace-karyacen Shaidan da kuma halayen Jehobah. (Ayuba 21-27)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci

Ayuba ya kuduri niyyar bin ka’idodin Jehobah na dabi’a da yin koyi da alherinsa da kuma adalci. (Ayuba 28-32)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Abokan Kirki Suna Ba da Shawara Mai Kyau

Ka bi misalin Elihu a yadda ya bi da abokinsa Ayuba. (Ayuba 33-37)

KA YI WA’AZI DA KWAZO

Rarraba Takardun Gayyata na Taron Yanki

Abubuwan da ya kamata ka yi la’akari da su sa’ad da kake rarraba takardun gayyata zuwa taron yanki na Shaidun Jehobah. Ka shirya gabatarwar.

RAYUWAR KIRISTA

Tunasarwa Game da Taron Yanki

Ka yi tunanin hanyoyin da za ka nuna kauna ga wasu a taron yanki.