Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

6-12 ga Yuni

ZABURA 34-37

6-12 ga Yuni
 • Waƙa ta 95 da Addu’a

 • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

 • Ka Dogara ga Jehobah Kuma Ka Yi Nagarta”: (minti 10)

  • Za 37:1, 2—Ka mai da hankali ga bautarka ga Jehobah, ba ga nasarar da miyagu suke yi ba (w03 12/1 21-22 sakin layi na 3-6)

  • Za 37:3-6—Ka dogara ga Jehobah, ka yi nagarta kuma ka sami albarka (w03 12/1 22-24 sakin layi na 7-15)

  • Za 37:7-11—Ka yi haƙuri, ka jira har sai Jehobah ya cire miyagu (w03 12/1 25 sakin layi na 16-20)

 • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

  • Za 34:18—Ta yaya Jehobah yake ɗaukan “masu-karyayyar zuciya” da waɗanda suka fid da zuciya? (w11 6/1 19)

  • Za 34:20—Ta yaya annabcin nan ya cika a kan Yesu? (w13 12/15 21 sakin layi na 19)

  • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

  • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

 • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 35:19–36:12

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

 • Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon gabatarwar mujallu, sai ka tattauna wasu abubuwa a ciki. Ka ƙarfafa masu shela su rubuta tasu gabatarwa.

RAYUWAR KIRISTA