Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu yana dauke da tsarin ayyukan karatun Littafi Mai Tsarki na mako-mako da kuma daya cikin taron da Shaidun Jehobah suke yi kowane mako.