Mene ne ya sa ka yi imani cewa Allah ne ya nada Yesu don ya zama Ubangiji da Kristi? Ka tuna wa kanka shaidar da ta tabbatar da hakan.