Waɗanne kalmomi? Zuciyar wa? Ka kalli wasan nan don ka ga yadda amsoshin suka taimaka wani mahaifi a gwagwarmayar da ya yi don ceto iyalinsa.