Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

‘Ya Jehobah, . . . A Gare Ka Na Dogara’

Ka kalli wasan nan ka ga yadda Hezekiya ya yanke shawarar da ta nuna cewa yana da bangaskiya da aminci duk da matsin da ya fuskanta daga ko’ina. Za ka kuma ga yadda ya kafa misali mai kyau ga dukan talakawansa da kuma wadanda suke bauta wa Jehobah a yau.