A dā Irène ta gaskata cewa yadda abubuwa masu rai suka yi kama ya nuna cewa ra’ayin juyin halitta gaskiya ne. Amma, aikinta na gyaran kashi ya sa ta soma shakkar abin da ta yi imani da shi.