A wannan wasan kwaikwayon, Akil ya rabu da abokansa. Amma labarin Dauda da Jonathan sun taimaka masa ya sami abokai a wurin da bai yi zato ba.