Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Ka Bi Ka’idodin Littafi Mai Tsarki

Kalmar Allah tana taimaka mana mu yi rayuwar da ta jitu da ka’idodi Littafi Mai Tsarki. Ka yi la’akari da wasu misalan da suka nuna mana yadda Littafi Mai Tsarki yake sa mutane su kasance da hikima.

Yadda Za Ka Sami Abokai a Wurin da Ba Ka Yi Zato Ba

Kowa yana son ya sami abokai. Don haka, idan ya zo ga neman abokan kirki, wadanne labaran Littafi Mai Tsarki ne za su taimaka maka ka yi zabi mai kyau?

Jehobah Zai Taimaka Maka

Ba sai mutum ya zama kamiltacce ba kafin ya bauta wa Allah. A gaskiya, Allah yana son ka yi nasara kuma zai taimaka maka.

Za Ka Zama Mai Hikima Idan Kana Karban Shawara

Ka yi tunani a kan shawarar da aka ba ka, ba a kan wanda ya ba da shawarar ba. Idan dattawa suka ba mu shawara mai kyau, hakan yana nuna cewa Jehobah yana kaunar mu.