Ka koya game da littafin Nehemiya da ya bayyana yadda Yahudawa suka sake gina Urushalima bayan sun dawo daga bauta a Babila.