Ka koya game da littafin Irmiya, wanda ya nuna yadda za mu iya yin gaba gadi da jimiri da kuma bege.