Takaitaccen bayani a kan littafin Ayuba da ya nuna yadda Shaiɗan ya ƙalubalanci ikon Jehobah na yin sarauta.