Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

‘Bishara Ga Kowace Kabila da Harshe da Al’umma’

Da akwai harsuna wajen 6,700 a fadin duniya. Saboda haka, ana bukatar fassara don a yada bisharar da ke cikin Littafi Mai Tsarki. Ka kalli wannan bidiyon ka ga yadda Shaidun Jehobah cim ma hakan a fadin duniya.