Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

‘Mu Yi Begen Abin da Ba Mu Gani Ba’

‘Mu Yi Begen Abin da Ba Mu Gani Ba’

Ayuba, wanda ya yi rayuwa a zamanin dā ya fuskanci matsaloli da dama waɗanda suka jarraba amincinsa. Ka kalli bidiyon ka ga yadda iyalin Bannister suka fuskanci jarrabobin da suka yi kama da na Ayuba. A karshe, mene ne ya taimake su su riƙe bangaskiyarsu?