Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Koma ga abubuwan da ke ciki

Shaidun Jehobah

Hausa

‘Mu Yi Begen Abin da Ba Mu Gani Ba’

Shaiɗan yana so ya karya amincinmu kuma mu yi watsi da begenmu. Ta yaya za mu rike aminci kuma mu ci gaba da bin Allah?

‘Mu Yi Begen Abin da Ba Mu Gani Ba’—Gabatarwa

Wata iyali a zamaninmu ta fuskanci irin matsalolin da aka kwatanta a littafin Ayuba a cikin Littafi Mai Tsarki. Kamar wannan iyalin, za mu iya yin nasara a aka jarraba bangaskiyarmu da taimakon Jehobah.

‘Mu Yi Begen Abin da Ba Mu Gani Ba’

Wannan bidiyon mai ban sha’awa zai taimake ku ku rike amincinku da kuma begen da Allah ya ba ku gam.