Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Zan Kasance da Kai

Zan Kasance da Kai
DUBA

Ka Saukar:

 1. 1. Rayuwarmu yau

  Takan kawo bakin ciki.

  Ba za mu iya sanin abin da

  Zai faru da mu gobe ba.

  Amma Allah na nan;

  Ya san duk damuwoyinmu.

  Ya san cewa za mu iya jimrewa.

  Yana son mu yi nufinsa.

  (KAFIN AMSHI)

  Yana son dukanmu,

  Shi ba ya nuna bambanci ko kadan.

  Yana son mu rika

  Yi ma mutane alheri.

  (AMSHI)

  Aminanmu, masu kaunarmu

  A duk lokutan wahalolinmu.

  Mu ma fa

  Ba za mu manta da alherinku ba.

  Mu aminanku ne.

  Da ke kaunarku.

 2. 2. Idan abokanmu,

  Suna cikin bakin ciki.

  Mu taimaka da kuma karfafa su,

  Mu yi kuka tare da su.

  (KAFIN AMSHI)

  Allah zai taimaka.

  Idan muna fama da bakin ciki.

  Yana son mu rika

  Yi ma mutane alheri.

  (CHORUS)

  Aminanmu, masu kaunarmu

  A duk lokutan wahalolinmu.

  Mu ma fa

  Ba za mu manta da alherinku ba.

  Mu aminanku ne.

  Da ke kaunarku.

  (AMSHI)

  Aminanmu, masu kaunarmu

  A duk lokutan wahalolinmu.

  Mu ma fa

  Ba za mu manta da alherinku ba.

  Mu aminanku ne.

  Da ke kaunarku.