Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Na Dogara da Kai

Na Dogara da Kai
DUBA

Ka Saukar:

 1. 1. Allah na rike Kalmarka,

  Cikin zuciyata

  Tana sa in kasance da kwanciyar hankali.

  Ko da me za ya faru,

  Kalmarka da na sani,

  Za ta sa in zama da hikima kullum don

  (KAFIN AMSHI)

  Kada; in ji tsoro.

  In rika bin dokokinka.

  (AMSHI)

  Kalmarka na, taimaka

  Min in jimre a kullum.

  A koyaushe ni zan rika dogara da kai.

 2. 2. In na fuskanci jaraba,

  Da zai sa ni zunubi,

  Zan nemi taimako a gun ka Jehobah.

  Kuma in yi bimbini.

  Don in gane Kalmarka

  Kuma ta rika kāre ni, a kullum don

  (KAFIN AMSHI)

  Kada; in ji tsoro.

  In rika bin dokokinka.

  Kada na rika yin damuwa.

  Domin na san kana kauna ta.

  (AMSHI)

  Kalmarka na, taimaka

  Min in jimre a kullum.

  A koyaushe ni zan rika dogara da kai​—

  da kai.

  (KAFIN AMSHI)

  Kada; in ji tsoro.

  In rika bin dokokinka.

  Kada na rika yin damuwa.

  Domin na san kana kauna ta.

  (AMSHI)

  Kalmarka na, taimaka

  Min in jimre a kullum.

  A koyaushe ni zan rika dogara da kai.