Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Fara Hidimar Majagaba

Mu Fara Hidimar Majagaba
DUBA

Ka saukar da:

 1. 1. Muna son yin,

  Majagaba.

  Don za ta sa

  Allah farin ciki.

  Ya kamata

  Mu fara yi,

  Lokaci ya riga

  Ya kure fa.

  (AMSHI)

  Mu fara yin

  Hidimar nan.

  Kada mu yi shakka.

  Mu zama da

  Bangaskiya,

  Kar mu daina, ko kaɗan.

  Mu ci gaba

  Da murna fa.

 2. 2. Jehobah na;

  Ganin kome.

  Kuma ya san,

  Dukan bukatunmu.

  Mu dogara

  Ga Jehobah,

  Don zai taimake mu

  Mu yi hakan.

  (AMSHI)

  Mu fara yin

  Hidimar nan.

  Kada mu yi shakka.

  Mu zama da

  Bangaskiya,

  Kar mu daina, ko kaɗan.

  Mu ci gaba

  Da murna fa.

 3. 3. Bari mu ɗau

  zarafin nan.

  Jehobah zai

  yi mana albarka,

  A yanzu da

  Kuma a nan gaba zai

  ba mu rai na

  Har abada.

  (AMSHI)

  Mu fara yin

  Hidimar nan.

  Kada mu yi shakka.

  Mu zama da

  Bangaskiya,

  Kar mu daina fa, ko kaɗan.

  Mu ci gaba

  Da murna fa.

  Mu fara yin

  Hidimar nan.

  Kada mu yi shakka.

  Mu zama da

  Bangaskiya,

  Kar mu daina fa, ko kaɗan.

  Mu ci gaba

  Da murna fa.

  Mu fara yi.