Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Kauna ta Kirista

Kauna ta Kirista
DUBA

Ka Saukar:

 1. 1. Akwai ’yan’uwa, duk inda kuka je.

  Domin Shaidun Jehobah, suna a ko ta ina.

  Suna kauna.

  Muna kauna,

  Kaunar ’yan’uwa.

  Muna kauna

 2. 2. ’Yan’uwanmu a fadin duniya

  Na biyayya ga Jehobah da Yesu

  Don a rika​—

  Nuna kauna,

  Kaunar ’yan’uwa.

  Muna kauna.

  (AMSHI)

  Allah na taimakon kowa​—

  Ba ya son kai sam.

 3. 3. Ko a cikin kauye ko duwatsu,

  Ko a birni, ko’ina a duk duniya,

  Dukanmu ne.

  Dukanmu muna kaunar juna.

  Muna kauna.

  (AMSHI)

  Allah na taimakon kowa​—

  Ba ya son kai sam.

  (KAFIN AMSHI)

  Duniyar nan, abin tsoro​—

  Ba gaskiya, sai yin sharri.

  Muna godiya domin mun san

  Allah mai rai da ’yan’uwa!

 4. 4. Yesu, ya ce mu kaunaci juna.

  Mutane da yawa, a duniya, suna

  Nuna kauna​—

  Kuma kai ma kana cikinsu.

  Muna kauna.

  Muna kauna.