Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Kar Mu Daina!

Kar Mu Daina!

Ka Saukar:

 1. 1. Karshen ya yi kusa.

  Mu za mu yi waꞌazi.

  Muna so kowa ya san gaskꞌya

  Don su sami ceto.

 2. 2. Ba zan ji tsoro ba.

  Ni zan yi waꞌazin nan.

  Ya Allah, ba ni karfin hali

  In gaya wa kowa.

  (AMSHI)

  Mu sanar da mulkinsa,

  Mu gaya wa kowa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Mu yi hakan da himma,

  Mu shaida sunansa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Kar mu daina!

 3. 3. Mu sa kwazo sosai

  Kafin karshen nan ya zo.

  Za mu nuna ma kowa cewa

  Mu na Jehobah ne.

  (AMSHI)

  Mu sanar da mulkinsa,

  Mu gaya wa kowa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Mu yi hakan da himma,

  Mu shaida sunansa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Kar mu daina!

  4. Mu yada labarin nan, kar mu yi shuru.

  Mu yi da gaggawa, karshen zai zo.

  Kar mu daina!

  (AMSHI)

  Mu sanar da mulkinsa,

  Mu gaya wa kowa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Mu yi hakan da himma,

  Mu shaida sunansa.

  Mu yi waꞌazin nan.

  Kar mu daina!

  Kar mu daina!

  Kar mu daina!