Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Allah Zai Ba Mu Salama

Allah Zai Ba Mu Salama

Ka Saukar:

 1. 1. Rayuwa yanzu ba ta da sauki.

  Abin yana sa mu bakin ciki.

  Adduꞌa ce za ta taimaka.

  Jehobah ne ya ce za ya ji.

  (AMSHI)

  Allah zai ba mu salama

  Da abokai na kwarai.

  Zai ba mu salamar

  Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.

  Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.

 2. 2. Gaya ma Allah damuwarka,

  Jehobah yana jin aminansa.

  Ya ce ba zai daina kaunar mu ba,

  Ko da yaushe yana kusa.

  (AMSHI)

  Allah zai ba mu salama

  Da abokai na kwarai.

  Zai ba mu salamar

  Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.

  Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.

  (AMSHI)

  Allah zai ba mu salama

  Da abokai na kwarai.

  Zai ba mu salamar

  Kamar ruwan rafi, komen matsalolinmu.

  Jehobah zai karfafa mu, zai ba mu salama.