Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Albishirinku! (Wakar Taron Yanki na 2024)

Albishirinku! (Wakar Taron Yanki na 2024)

(Luka 2:10)

Ka Saukar:

 1. 1. ‘Daukaka ga Allahnmu,’

  Albishirinku!

  Dan Allah ya zo nan duniya

  Ya karfafa mu,

  Ya kuma cece mu.

  (AMSHI)

  Allah, Allahnmu

  Ne muke yabo,

  Don alherinsa.

  Mu yi waꞌazi

  Da duk zuciya.

  Albishirinku!

  An ba mu mai ceto.

 2. 2. Salama da adalci

  Zai zama na mu,

  Domin Yesu ne mai ba da rai.

  Za mu zauna a

  Aljanna dindindin.

  (AMSHI)

  Allah, Allahnmu

  Ne muke yabo,

  Don alherinsa.

  Mu yi waꞌazi

  Da duk zuciya.

  Albishirinku!

  An ba mu mai ceto.

  (AMSHI)

  Allah, Allahnmu

  Ne muke yabo,

  Don alherinsa.

  Mu yi waꞌazi

  Da duk zuciya.

  Albishirinku!

  An ba mu mai ceto.

(Ka kuma duba Mat. 24:14; Yoh. 8:12; 14:6; Isha. 32:1; 61:⁠2.)