Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 WAƘA TA 41

Allah Ka Ji Rokona

Ka Zabi Sauti
Allah Ka Ji Rokona

(Zabura 54)

 1. 1. Ya Ubana ka ji roƙona.

  Kai ne Allah, kai zan bauta wa.

  Babu wani Allah kamar ka.

  (AMSHI)

  Sarki Jehobah, ji roƙona.

 2. 2. Allah ina godiya sosai,

  Ka ba ni rai, ka nuna hanya.

  Ina murna domin ƙaunarka.

  (AMSHI)

  Sarki Jehobah, ji roƙona.

 3. 3. E, ina so in yi nufinka!

  Ka taimake ni in yi hakan.

  Ba ni ƙarfi domin in jimre.

  (AMSHI)

  Sarki Jehobah, ji roƙona.

(Ka kuma duba Fit. 22:27; Zab. 106:4; Yaƙ. 5:11.)