Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 WAƘA TA 149

Wakar Nasara

Ka Zabi Sauti
Wakar Nasara
DUBA

(Fitowa 15:1)

 1. 1. Mu yabi Allah, mu ɗaukaka sunan Jehobah.

  Ya hallaka Fir’auna da duk mayaƙansa.

  Mu yabi Allah,

  Babu wani Allah kamar sa.

  Jehobah na da iko

  A kan maƙiyansa.

  (AMSHI)

  Jehobah Allah Maɗaukaki,

  Ba za ka canja ba har abada.

  Za ka hallaka duk maƙiyanka

  Don ka ɗaukaka sunanka.

 2. 2. Allah Jehobah, zai kunyatar da duk al’umma,

  Don suna yin tsayayya

  Da Mulkinsa sosai.

  Yesu Ɗan Allah,

  Zai cire su da Armageddon,

  Jama’a za su ɗaukaka

  Sunan Jehobah.

  (AMSHI)

  Jehobah Allah Maɗaukaki,

  Ba za ka canja ba har abada.

  Za ka hallaka duk maƙiyanka

  Don ka ɗaukaka sunanka.

(Ka kuma duba Zab. 2:​2, 9; 92:8; Mal. 3:6; R. Yoh. 16:16.)