Yadda Ake Amfani da Gudummawarka

Ana yin amfani da gudummawa don a tallafa wa aikin Shaidun Jehobah. Ka koya yadda ake amfani da gudummawar don a taimaka wa mutane a fadin duniya.

Taron Ikilisiya ta Hanyar Bidiyo

Ta yaya kungiyarmu ta taimaka wa ikilisiyoyi su sayi asusun Zoom don a rika yin taro da shi?

Fassara Jawaban Taron Yanki na 2020 Mai Jigo, Ku Riƙa Farin Ciki!

Ta yaya aka fassara jawaban taron da wasannin kwaikwayo da wakoki a harsuna fiye da 500 cikin dan kankanin lokaci?

Yadda Aka Shirya Bidiyoyin Taron Yanki na 2020 Mai Jigo, Ku Rika Farin Ciki!

Me da me ake yi sa’ad da ake shirya bidiyoyin taron yankinmu?

Karamin Akwati da Ke Karfafa Bangaskiyar Mutane

Yanzu, Shaidun Jehobah da yawa suna iya saukar da littattafai da bidiyoyi ko da babu sabis na Intane a wurin da suke.

Yadda Ake Taimaka wa Masu Bukata

Ta yaya ake tallafa wa ayyukanmu a kasashen da ba su da kudi sosai?

Gine-gine da Aka Kammala Kafin Bullowar Koronabairas

Dā mun shirya za mu gina ko kuma gyara wuraren ibada fiye da 2,700 a shekarar hidima ta 2020. Yaya annobar koronabairas ta shafi wannan shirin?

Makarantar Gilead Tana Koyar da Mutane Daga Dukan Duniya

Akwai wata makaranta ta musamman da ake yi a birnin New York, amma daliban suna fitowa daga ko’ina a duniya. Ya ake yi su samu su je makarantar?