Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah—Ayyuka
Ka yi amfani da ayyukan da ke cikin jerin talifofin nan na Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah, kuma ku tattauna darussan da ke ciki tare da yaranku.
Yoshuwa da Kaleb
Mene ne za ka koya daga aminan Jehobah Yoshuwa da Kaleb?
Abigiyel
Wadanne darussa za ku koya daga aminiyar Jehobah mai suna Abigiyel?
Deborah
Mene ne za ka iya koya daga aminiyar Jehobah Debora?
Habila
Mene ne za ka iya koya daga aminin Jehobah Habila?
Irmiya
Mene ne za ka iya koya daga aminin Jehobah Irmiya?
Hananiya da Mishayel da kuma Azariya
Wadanne darussa za ka koya daga aminan Jehobah, wato Hananiya da Mishayel da kuma Azariya?
Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.

