Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 3 2017 | Mahaya Hudu—Yadda Suke Shafan Rayuwarka

Mene Ne Ra’ayinka?

A littafin Ru’ya ta Yohanna, da akwai wani fitaccen wahayi game da wasu mahaya guda huɗu. Wasu suna jin tsoron wahayin. Wasu kuma suna so su san game da shi. Ka lura da abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da annabcin:

“Mai-albarka ne duk wanda ya karanta, da duk waɗanda ke jin zantattukan annabcin.”Ru’ya ta Yohanna 1:3.

Wannan mujallar Hasumiyar Tsaro ta bayyana yadda zuwan mahayan zai kawo mana albarka.

 

COVER SUBJECT

Yadda Mahaya Hudun Suke Shafan Ka

Dawakai hudu—fari, ja, baki, da kodadde. Wahayin wadannan mahaya hudun sananne ne sosai a cikin littafin Ru’ya ta Yohanna.

COVER SUBJECT

Su Wane ne Mahaya Hudun?

Ka karanta don ka san ma’anar wahayin.

Wani Karin Tabbaci

Watakila ba ka san Tattenai ba, amma abubuwan da ʼyan tone-tone suka gano sun ba mu karin tabbaci.

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

Ina Son Kwallon Baseball Fiye da Kome!

A dā, Samuel Hamilton yana son kwallo sosai, amma wani raunin da ya ji ya canja rayuwarsa.

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

“Ke Kyakkyawar Mace Ce”

Sa’ad da suke Masar, hakiman Fir’auna sun lura cewa Saratu tana da kyau sosai. Abin da ya faru bayan haka yana da ban mamaki.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Shin Allah yana da mutanen da ya fi kauna fiye da wasu ne? Shin Allah yana yi wa wasu albarka ne wasu kuma yana la’antawa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Mene ne Ma’anar Abubuwan da Ke Cikin Littafin Ru’ya ta Yohanna?

Littafin da kansa ya ce wadanda suka karanta, suka fahimta kuma suka yi amfani da abin da ke cikin littafin za su yi farin ciki.