HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Oktoba 2023

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 11 ga Disamba, 2023–7 ga Janairu, 2024.

1923​—⁠Shekaru Dari da Suka Shige

A 1923, Daliban Littafi Mai Tsarki sun canja yadda suke taronsu da kuma waꞌazi. Hakan ya sa sun kara zama da hadin kai.

TALIFIN NAZARI NA 42

Kana “Son Yin Biyayya”?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Disamba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 43

“Zai Karfafa Ka”

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 18-24 ga Disamba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 44

Ka Kara Fahimtar Kalmar Allah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25-31 ga Disamba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 45

Kar Ka Yi Wasa da Gatan Bauta wa Jehobah a Haikalinsa na Alama

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 1-7 ga Janairu, 2024.