HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Nuwamba 2024
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 6 ga Janairu–2 ga Fabrairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 44
Yadda Za Ka Jimre Rashin Adalci
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 6-12 ga Janairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 45
Shawara ta Karshe da Maza Masu Aminci Suka Bayar
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 13-19 ga Janairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 46
ꞌYanꞌuwa Maza—Kuna Kokari don Ku Zama Bayi Masu Hidima?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 20-26 ga Janairu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 47
ꞌYanꞌuwa Maza—Kuna Kokari don Ku Zama Dattawa?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 27 ga Janairu–2 ga Fabrairu, 2025.
TARIHI
Jehobah Ya Ba Mu Karfin Jimrewa a Lokacin Yaki da Lokacin da Ba A Yaki
Paul da Anne Crudass sun ba da labarin yadda Jehobah ya ba su karfin jimrewa a lokacin yaƙi dai sauransu.
Abin da Zai Taimaka Mana Mu Yi Nazari Kowane Mako
Shawarwari hudu da za su taimaka mana mu ji dadin yin nazari, kuma mu yi shi kowane mako.
Ka Nemi Wuri Mai Kyau don Yin Nazari
Abubuwa uku da za su taimaka maka ka mai da hankali ga abin da kake nazarinsa.