HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Mayu 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 8 ga Yuli –​11 ga Agusta, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 18

Ka Amince da “Mai Shariꞌar Dukan Duniya,” Mai Jinkai

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 8-14 ga Yuli, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 19

Me Muka Sani Game da Yadda Jehobah Zai Shariꞌanta Mutane a Nan Gaba?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 15-21 Yuli 2024.

TALIFIN NAZARI NA 20

Bari Kauna Ta Sa Ka Ci-gaba da Yin Waꞌazi!

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 22-28 ga Yuli 2024.

TALIFIN NAZARI NA 21

Ya Za Ka Sami Macen Kirki?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 29 ga Yuli–​4 ga Agusta, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 22

Me Zai Taimaka wa Masu Neman Aure Su Yi Nasara?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 5-11 ga Agusta 2024.