HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Janairu 2025
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3 ga Maris–6 ga Afrilu, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 2
Maza, Ku Girmama Matanku
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 10-16 ga Maris, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 3
Ka Tsai da Shawarwari da Ke Faranta wa Jehobah Rai
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 17-23 ga Maris, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 4
Mene ne Fansar Yesu Ta Nuna Mana?
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 24-30 ga Maris, 2025.
TALIFIN NAZARI NA 5
Yadda Muke Amfana Daga Ƙaunar da Jehobah Ya Nuna Mana
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 31 ga Maris–6 ga Afrilu, 2025.
Yin Zane Zai Taimake Ka Ka Tuna da Darasin
Idan muna nazari kuma mun yi tunani a kan yadda abin ya faru, ko yadda yake a zahiri, za mu yi saurin tuna darasin.