HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2023

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 5 ga Fabrairu–3 ga Maris, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 50

Bangaskiya da Ayyukanmu Za Su Sa Mu Zama Masu Adalci

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 5-11 ga Fabrairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 51

Abin da Kake Sa Zuciya a Kai Zai Tabbata

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 12-18 ga Fabrairu, 2024.

Ka Kasance da Irin Raꞌayin Jehobah Game da Giya

Wasu sukan yarda su sha giya wasu kuma ba sa sha kwata-kwata. Me zai taimaka wa Kirista ya guji matsalolin da shan giya zai iya jawowa?

TALIFIN NAZARI 52

ꞌYan Mata, Ku Yi Kokari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 19-25 ga Fabrairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 53

Samari, Ku Yi Kokari Ku Zama Kiristoci da Suka Manyanta

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 26 ga Fabrairu–3 ga Maris 2024.

Ka Tuna?

Ka ji dadin karanta duka Hasumiyar Tsaro da aka fitar kwana-kwanan nan? Ka ga ko za ka iya tuna abubuwan nan.

Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2023

An dauko fahirisar dukan talifofin Hasumiyar Tsaro da aka wallafa a shekara ta 2023, bisa ga batun da aka tattauna.

Labari

Ta yaya wata ꞌyarꞌuwa ta nuna tausayi ta wajen neman damar yin waꞌazi?