HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Afrilu 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 10 ga Yuni–​7 ga Yuli, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 14

‘Ku Yi Ƙoƙari Ku Manyanta’

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 10-16 ga Yuni, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 15

Ka Ƙara Yarda da Ƙungiyar Jehobah

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 17-23 ga Yuni, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 16

Yadda Za Ka Ƙara Jin Daɗin Yin Waꞌazi

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 24-30 ga Yuni, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 17

Kada Ka Daina Bauta wa Jehobah Tare da Mutanensa

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 1-7 ga Yuli, 2024.

TARIHI

Rashin Ƙarfina Ya Sa Na Ga Ikon Jehobah

Danꞌuwa Erkki Mäkelä ya bayyana yadda Jehobah ya taimaka mishi lokacin da yake hidima ta cikakken lokaci, har da lokacin da ya yi hidimar mai waꞌazi a kasar waje a kasar Kwalambiya, inda ake rikici sosai.

Ka Sani?

Me ya sa waɗanda ba Yahudawa ba suna cikin sojojin Sarki Dauda?