HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Yuli 2016

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 29 ga Agusta zuwa 25 ga Satumba, 2016.

Sun Ba da Kansu da Yardar Rai​—⁠a Kasar Gana

Masu hidima a inda ake bukatar masu shela Mulki suna fuskantar kalubale da yawa amma suna samun albarka sosai.

Ka Bidi Mulkin Allah, Ba Abin Duniya Ba

Yesu ya bayyana abin da ya sa ya kamata mu daina son abin duniya.

Me Ya Sa Ya Wajaba Mu Ci Gaba da ‘Yin Tsaro’?

Idan ba mu mai da hankali ba, da akwai abubuwa uku da za su hana mu yin tsaro.

‘Kada Ka Ji Tsoro, Zan Taimake Ka’

Jehobah ya zama aboki na kwarai a lokacin alhini da kuma wahala.

Ka Nuna Godiya don Alherin Allah

Ta yaya Allah ya nuna wa ’yan Adam alheri sosai?

Ka Yi Wa’azi Game da Alherin Allah

Ta yaya ‘bisharar Mulkin Allah’ yake nuna alherin Allah?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mene ne hada sanduna biyu da aka kwatanta a littafin Ezekiyel sura 37 yake nufi?