HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Nuwamba 2023

Talifofin Nazari na 8 ga Janairu–4 ga Fabrairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 46

Yadda Jehobah Ya Tabbatar Mana Cewa Zai Kawo Aljanna

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 8-14 ga Janairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 47

Me Za Mu Yi don Mu Ci-gaba da Ƙaunar Juna Sosai?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 15-21 ga Janairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 48

Ka Kasance da Tabbaci Cewa Jehobah Zai Taimaka Maka In Kana Cikin Wahala

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 22-28 ga Janairu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 49

Jehobah Zai Amsa Adduꞌoꞌina Kuwa?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 29 ga Janairu–4 ga Fabrairu, 2024.

Hulda Ta Samu Abin da Take So

Ta yaya Hulda ta iya da sayi babban waya da zai taimaka a waꞌazi da taron ikilisiya