HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Janairu 2024

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 4 ga Maris–7 ga Afrilu, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 1

Ka Dogara ga Jehobah Saꞌad da Kake Jin Tsoro

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 4-10 ga Maris, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 2

Ka Yi Shiri don Rana Mafi Muhimmanci a Shekara?

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 11-17 ga Maris, 2024.

Kana Daraja Mata Yadda Jehobah Yake Yi?

Ko da wace alꞌada ce danꞌuwa ya taso, zai iya koyan yadda zai bi da mata cikin kauna da daraja kamar yadda Jehobah yake yi.

Ka Sani?

Wane irin keken-doki ne mutumin Itiyofiya yake tafiya a ciki saꞌad da Filibus ya same shi?

TALIFIN NAZARI NA 3

Jehobah Zai Taimaka Maka Idan Ka Shiga Yanayi Mai Wuya

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 25-31 ga Maris, 2024.

TALIFIN NAZARI NA 4

Jehobah Yana Ƙaunar Ka Sosai

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 1-7 ga Afrilu, 2024.