HASUMIYAR TSARO Na 6 2016 | Mene ne Yake Faruwa a Sama?

Bari Littafi Mai Tsarki ya taimaka maka ka san abubuwan da ba a iya gani da ido.

COVER SUBJECT

Tambayoyi Game da Ruhohin da Ke Sama

Zai yiwu mu sami amsoshi masu gamsarwa.

COVER SUBJECT

Wahayi Game da Ruhohin da Ke Sama

Wadanne bayanai ne Nassosi suka yi game da Jehobah Allah da Yesu Kristi da kuma mala’iku masu aminci?

Darussa Daga Tsuntsaye

Tsuntsaye suna koya mana darussa game da mahalicci, kuma suna sa mu yi bimbini a kan abubuwa mafi muhimmanci a rayuwa.

Lefèvre d’Étaples​—⁠Ya So Mutane da Yawa Su San Kalmar Allah

Ta yaya ya cim ma burinsa duk da hamayya da ya fuskanta?

TARIHI

Yadda Na Koyi Gaskiya Duk da Yake Ba Ni da Hannaye

Wani matashi ya yi imani da Allah duk da hatsarin da ya yi.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Shin Allah zai ji da kuma amsa addu’ar ka kuwa?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Allah Ne Ya Halicci Iblis?

Daga ina ne Shaiɗan ya fito? Ka koyi dalilin da ya sa Yesu ya ce Iblis ‘ba ya tsaya a kan gaskiya ba.’