Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 5 2017 | Me Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Mala’iku?

MENE NE RA’AYINKA?

Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce game da mala’iku? Ya ce:

“Ku albarkaci Ubangiji, ku mala’iku nasa: ku ƙarfafa masu-iko da ke furta saƙonsa, kuna kasa kunne ga muryar maganatasa.”​Zabura 103:20.

Wannan mujallar ta bayyana abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da mala’iku da kuma yadda suke shafan rayuwarmu.

 

COVER SUBJECT

Mala’iku Suna Taimaka Mana Kuwa?

Yadda mala’iku suka taimaka wa wasu ya sa su gaskata cewa akwai ruhohi masu iko da suke shafan rayuwanmu.

COVER SUBJECT

Bayani na Gaskiya Game da Mala’iku

Littafi Mai Tsarki ne zai iya ba mu tabbataciyar bayani na gaskiya game da mala’iku.

COVER SUBJECT

Kana da Mala’ikan da Ke Kāre Ka?

Kana ganin akwai mala’ika ko kuma mala’ikun da suke kāre ka?

COVER SUBJECT

Akwai Mugayen Mala’iku Kuwa?

Littafi Mai Tsarki ya ba da amsar wannan tambayar.

COVER SUBJECT

Yadda Mala’iku Suke Taimaka Maka

Sau da yawa, Allah ya yi amfani da mala’iku don ya kāre bayinsa.

Ka Sani?

Shin ‘karnukan’ da Yesu ya ambata zagi ne ga mutanen da ba Yahudawa ba?

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

A Dā, Ban Yi Imani da Wanzuwar Allah Ba

Ta yaya wani mutum da tun yana yaro bai amince da wanzuwar Allah ba ya soma nazarin Littafi Mai Tsarki?

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

Allah Ya Kira Ta Sarauniya

Me ya sa wannan sabon sunan ya dace da Saratu?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Za a iya gani kamar salama da kwanciyar rai ba zai taba samuwa ba a wannan duniyar. Za mu iya samun maganin matsalar?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Shin Wajibi Ne Mutum Ya Kasance da Addini?

Mutum zai yin ibada ga Allah yadda ya ga dama?