Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Za Ka So Ka San Amsoshin Tambayoyin Nan?

Za Ka So Ka San Amsoshin Tambayoyin Nan?
  • Me ya sa matsaloli suka yi yawa a duniya?

  • Ta yaya za ka san abin da za ka yi idan kana cikin matsala?

  • Allah ya damu da kai kuwa?​—1 Bitrus 5:​6, 7.

  • Me zai taimaka maka ka san gaskiya game da Allah da kuma nufinsa?

Miliyoyin mutane sun sami amsoshin tambayoyin nan ta wajen bincika Nassosi Masu Tsarki. Kai ma za ka iya yin hakan.

Idan kana son ƙarin bayani, don Allah ka ce mawallafan wannan mujallar su ba ka ƙasidar nan, Cikakken Imani​—Zai Sa Ka Yi Farin Ciki a Rayuwa. Kyauta ake bayarwa. Ko kuma ka karanta shi a dandalin www.jw.org/ha.