Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Gabatarwa

Gabatarwa

ALLAH YA DAMU DA KAI KUWA?

Idan bala’i ya afko mana ko kuma wani ya mutu, za mu iya tambaya ko Allah yana gani ko kuma ya damu da hakan. Littafi Mai Tsarki ya ce:

“Gama idanun Ubangiji suna a kan masu aikata adalci, kunnuwansa kuma suna jin kukansu. Amma fuskar Ubangiji tana ƙin masu aikata mugunta.”​—1 Bitrus 3:12.

Mujallar Hasumiyar Tsaron nan ta bayyana abubuwa da suka nuna cewa Allah ya damu da mu da kuma abubuwan da yake yi don ya kawo ƙarshen dukan wahaloli.