HASUMIYAR TSARO Na 2 2020 | Mene ne Mulkin Allah?

Mutane sun yi darurruwan shekaru suna wannan tambayar. Amsar tana cikin Littafi Mai Tsarki kuma tana da saukin ganewa.

“Mulkinka Shi Zo”​—Addu’ar Da Miliyoyin Mutane Suke Yi

Wadanne tambayoyi game da Mulkin Allah ne ya kamata mu amsa kafin mu fahimci ma’anar addu’ar?

Me Ya Sa Muke Bukatar Mulkin Allah?

Muddin ’yan Adam ne ke mulki, za a rika samun matsaloli.

Wane ne Sarkin Mulkin Allah?

Marubutan Littafi Mai Tsarki da dama sun rubuta abubuwan da za su taimaka mana mu san wanda zai zama Sarkin Mulkin Allah. A duk tarihin ’yan Adam, wannan kwatancin ya dace da mutum daya ne kawai.

Yaushe Ne Mulkin Allah Zai Zo Duniya?

Wasu mabiyan Yesu sun so su sani. Me Yesu ya gaya musu?

Mene ne Mulkin Allah Zai Yi?

Yesu ya san cewa Mulkin Allah ne kadai gwamnatin da za ta iya cire matsalolin duniyar nan. Mene ne ya nuna cewa Mulkin zai iya cire dukan matsalolinmu?

Ka Goyi Bayan Mulkin Allah Yanzu!

Yesu ya umurci mabiyansa su bidi Mulkin Allah farko. Ta yaya za ka yi hakan?

Mene ne Mulkin Allah?

Mutane da dama suna addu’a Mulkin Allah ya zo, amma me ake nufi da Mulkin Allah? Kuma mene ne mulkin zai yi wa ’yan Adam?