Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 2 2017 | Za Ka Karbi Kyauta Mafi Daraja Daga Allah?

MENE NE RA’AYINKA?

A cikin dukan kyaututtuka da Allah ya ba mu, wanne ne ya fi daraja?

Littafi Mai Tsarki ya ce: ‘Saboda ƙaunar da Allah ya yi wa duniya, ya ba da makaɗaicin Ɗansa.’Yohanna 3:16, Littafi Mai Tsarki.

Wannan talifin ya nuna dalilin da ya sa Allah ya aiko Yesu duniya don ya mutu a madadinmu da kuma yadda za mu nuna godiya don kyautar.

 

COVER SUBJECT

Kyautar da Babu Kamarta

Littafi Mai Tsarki ya bayyana kyautar da babu kamarta wadda za ta sa wadanda suka karbe ta su sami rai na har abada. Shin da akwai kyautar da ta fi wannan daraja?

COVER SUBJECT

Kyauta Mafi Daraja Daga Allah—Me Ya Sa Take da Tamani?

Me ke sa wata kyauta ta fi wata daraja? Yin la’akari a kan dalilan za su iya taimaka mana mu kara daraja fansar Yesu.

COVER SUBJECT

Yaya Za Ka Nuna Godiya don Kyauta Mafi Daraja?

Kaunar da Yesu yake mana tana motsa mu mu yi me?

Wajibi Ne Limaman Kiristoci Su Ki Yin Aure?

Wasu addinai sun haramta limamansu yin aure. Amma mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce a kan batun?

Samun ‘Yanci Daga Bauta—A Zamanin Dā da Kuma Yanzu

A zamanin dā, bayin Allah sun sami ‘yanci daga bauta. Abin bakin ciki shi ne har yau, miliyoyin mutane bayi ne.

Albarkar da Ake Samu Don Bayarwa

Kowa na amfana daga bayarwa. Bayarwa tana kawo hadin kai da abokantaka. Yaya za ka iya zama mai karimci?

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Littafi Mai Tsarki ya ce a “kwanaki na karshe miyagun zamanu za su zo.” Shin abubuwan da ke faruwa a yau sun yi daidai da wannan kwatancin?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su